fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Tsohon shugaban Hukumar Kwastam Dikko Inde ya rasu

Rahotanni daga Abuja sun tabbatar da rasuwar tsohon shugaban hukumar hana fasa kwauri ta Nageriya Dikko Abdullahi Inde.

 

Bayanai sun ce Dikko Inde ya rasu ne a wani asibiti da ke Abuja.

 

An dai haifi Dikko Inde a garin Musawa ta jihar Katsina a shekarar 1960, ya shiga aikin kwastan a shekarar 1988.

 

Bugu da Kari an nada shi shugaban hukumar kwastan a shekarar 2009, mukamin da ya rike har zuwa watan Agusta 2015.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *