fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tsohon shugaban kasa, Jonathan ya kaiwa shugaban APC ziyara

Ga Jonathan ga shugaban APC na kasa cike da murmushi… da alamu dai Jonathan zai fice a PDP ya dawo APC domin yin takarar shugaban kasa tunda Fulani sun saya masa fom….

Idan kuna goyon baya danna 1
Idan bakwa goyon baya danna 2

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Jihar Katsina ba ta sayarwa bace - Dalibai sun gayawa delegates

Leave a Reply

Your email address will not be published.