fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya cika shekaru 84

Tsohon shigaban kasa, Olusegun Obasanjo an haifeshi a watan Maris na shekarar 1937.

 

Ya zama shugaban kasa a mulkin soja tsakanin shekarar 1976 zuwa 1979. Sannan ya zama shugaban kasa a mulkin Dimokradiyya tsakanin shekarar 1999 zuwa 2007.

 

An haifeshine a kauyen Ibogun-Olaogun dake jihar Ogun.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tekun Legas ya tafi da dalibai hudu da suka je murna bayan sun lashe jarabawar WAEC

Leave a Reply

Your email address will not be published.