Tsohuwa kenan da take gyaran gashi a burtaniya duk da ta rasa hannye da kafafu
Daga Barrister Nuraddeen Isma’eel
“Wata tsohuwa mai suna Kim Smith, Kwararriyar mai gyaran ga shi ce a garin Militon Kenyes na kasar burtaniya.’
Duk da biyo bayan rasa hannayen tare da kakafu da ita tsohiwar ta yi, sakamakon hadarin a mota. amma hakan bai karya mata gwiwa ba.”



“Hakan ya sake bankado cewa! Bayan da ita tsohuwar ta warke, ta fara ayyukan sa kai, a kokarin bayar da gudunmawarta ga cigaban rayuwar al’umma”