Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Safiya Musa ta haihu, anan Safiyarce tare da mijinta da jaririyar data haifa da kuma dansu, muna musu fatan Alheri da Allah ya raya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});