fbpx
Tuesday, September 29
Shadow

Tsokana: Dama wanda Beda Gidan Zoo ya zai so ayi Bikin Sallah>>Nazir Sarkin Waka

Maganar rashin yin hawan sallah da hidin dimun sallah sun jawo cece-kuce tsakanin Kanawa da Zazzagawa.

 

Abinda ya kara hura wutar wannan cece-kuce da tsokana hada maganar da gwamnan Kaduna,Malam Nasir Ahmad El-Rufai yayi ta cewa, ranar Sallah da kansa zai je hanyar Kano ya hana mutane shigowa Kaduna.

 

A baya mun kawo muku yanda Hadimin gwamnan Kanon,Abubakar Aminu Ibrahim Ya mayarwa da Gwamnan Kadunan Martani

 

Bayan shi ma akwai kanawa da yawa da suka yi martani kan wannan Magana.

 

Shima dai tauraron mawakin Hausa,Nazir Ahmad Sarkin Wata yayi tsokana akan wannan batu inda ya rubuta a shafinshi na Instagram cewa.

View this post on Instagram

In ka gane ka gane 😜

A post shared by Sarkin Wakar Sarki Sunusi II (@sarkin_wakar_san_kano) on

Dama wanda baida Gidan Zoo ya zai so a yi Bikin Sallah?

 

Saidai ya kara da cewa In ka Gane ka Gane.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *