Nura Mande, dan sandan daya tsinci daka 800 a sansanin alhazai na jihar Katsina ya bayyana cewa tsoron Allah ne yasa ya mayar da kudin mai shi.
Dan sandan ya kasance daya daga cikin masu yin aiki a sansanin alhazai na jihar, kuam ya tsinci kudin ne a kasa inda ya mikasu ga mai shi, Hadiza.
Kuma hakan yasa hukumar ta karrama shi ta bashi kyautar naira 30,000