fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tuchel na shirin maye gurbin Romelu Lukaku da Raheem Sterling a kungiyar Chelsea

Kocin kngiyar Chelsea, Tuchel na harin sayen tayraron dan wasan gaba na Manchester City Raheem Sterking domin ya maye masa gurbin Romelu Lukaku.

Yayin da manema labari na Mirrow suka ruwaito cewa Chelsea zata saye Sterling ne idna har tayi nasarar sayarwa da Inyer Milan Lukaku a wannan kakar.

Lukaku ya koma Chelsea ne a kakar bara amma sai dai fa ya kasa bunkasa a gasar ta Firimiya kamar yadda yayi a Serie a lokacin dayake Inter.

Yayin ita Manchester City ke fuskantar kalubale wurin sabunta kwantirakin tauraron nata, Sterling kuma da yiyuwar ta sayar da shi don kar tayi asararsa a kaka mai zuwa yayin da kwantirakin shi zai kare.

Leave a Reply

Your email address will not be published.