Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Aswaju Bola Ahmad Tinubu ya biyawa gabadaya daliban jihar Legas kudin jarabawar SSCE a ranar 9 ga watan fabrairu shekarar 2000.
Ya biya kudin ne ga bankunan da ake yin rigista a lokacin yana gwamnan jihar ta Legas.
Kuma naira miliyan 99 ya biyawa dalibai 90,000 kowanne kan naira 1,100.
https://twitter.com/Mr_JAGs/status/1539947513213591558?t=TFEoCkvw7ty-X2x6DwbWcQ&s=19