fbpx
Sunday, December 4
Shadow

“Tunda aka haifi dana nike karantamai kur’ani: Burina ya zama mahaddaci”

Wannan bawan Allahn sunanshi Hassan, ya bayyana cewa burinshi shine danshi ya haddace  kur’ani, shiyasa tun daga randa aka haifi dan nashi yake karantamai kur’ani, kuma kamar yanda hassan ya bayyana, dan nashi ya fara yin irin kamar zaiyi kwaikwayeshi karatun.

Muna fatan Allah ya amsawa Hassan wannan fata nashi, ya kuma albarkaci sauran yara bakidaya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Ɗalibin nan Aminu Adamu ya koma makarantarsu ta jami'ar tarayya da ke Dutse domin ci gaba da karatu bisa rakiyar ƴan ƙungiyar dalibai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *