Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, sun zura ido zasu ga yanda zata kaya tunda an kayyade yawan mutanen da zasu shiga wajan ibada zuwa 50.
Sani yace bari muga zaben jam’iyya me mulki yazo aga yanda za’a yishi.
The FG limits religious gathering to 50 people because of Omicron…we will see how many will be allowed at the gathering of the ruling party convention.