The raiding and arresting of Unknown Gunmen continue. This is in Orlu, Imo State #IPAN pic.twitter.com/Zn7OxZJrA3
— IPAN (@ipannigeria) May 25, 2022
Lamarin ya farune a Orlu dake jihar Imo inda wata kungiyar jami’an tsaro da aka kafa ta fara kama masu laifin.
Bayan an kamasu, an kashe sannan aka kona gawarwakinsu.

