fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

TURKASHI: Kawo Yanzu Jam’iyyar APC Ta Sayar Da Fom Din Takarar Gwamna Har Guda 91

Idan kuka duba lambar dake jikin wannan fom ɗin tana nuna akalla mutane 90 sun gabaci mai wannan Form ɗin.

Sati guda kenan da fara sayar da Form ɗin aƙalla kowanne Form na gwamnan ana sayar da shi miliyan 50 ne a Jam’iyyar APC.

Idan muka lissafa miliyan 50 sau 91 zai zama 4.55 billion Naira, wanda ke nuna a iya kudin Form ɗin gwamna APC ta tara sama da Naira biliyan huɗu da rabi zuwa yanzu.

Shin ko me kuka fahimta da hakan?

Karanta wannan  Kuma Dai:Shima Sabon Akanta Janar da Buhari ya na nada EFCC na bincikenshi kan satar kudin Talakawaku

Daga Comr Haidar Hasheem Kano

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.