Tsohon gwamnan jihar Rivers, kuma ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana gwamnan jihar me ci, Nyesome Wike da cewa dan giyane.
Wike ya bayyana hakane a yayin da yakewa dan takarar gwamnan jihar a karkashin inuwar jam’iyyar APC yakin neman zabe.
Yace Wike bai cancanci mulki ba dan haka kada a bashi damar kafa wani da zai rika juyawa yanda yake so.