fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Twitter ta maka shahararren mai kudin duniya Elon Musk a koto saboda ya fasa sayen kafar sada zumuntar

Kamfanin sada zumunta na Twitter sun maka shahararren mai kudin duniya, Elon Musk a kotun Chancery bayan yace ya fasa sayen kafar sada zumuntar.

New York Daily News ne suka ruwaito wannan labarain na cewa Twitter ta maka Elon Musk a kotu saboda ya fasa sayen kafar sada zumuntar kamar yadda yayi alkawarin saya a farashin dala biliyan 44.

Twitter ta maka mai kamfanin Telsa a kotu ne ranar talata amma yace yanada damar da zai iya canja ra’ayinsa na sayen kafar sada zumuntar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.