fbpx
Friday, March 31
Shadow

Umarnin Kotu mukabi muka koma kan aiki amma ba a biya mana bukayinmu ba, cewar ASUU

Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa wato ASUU ta bayyana cewa umarnin kotu tabi ta koma kan aiki amma gwamnatin tarayya bata biya mata bukatun taba.

Shugaban kungiyar Emmanuel Osodoke ne ya bayyana hakan a hirarsa da manema labarai na Channels,

Inda yace masu umarnin kotun tarayya suka bi ta daukaka kara wadda tace su koma makaranta, kuma su masu bin doka ne.

Amma har yanzu gwamnatin tarayya bata biya masu bukatunsu ba sai dai suna sa ran za a biya bada dadewa ba tunda kakaakin majalissa Femi Gbajibiamila ya shiga maganar.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *