Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu kenan a wannan hoton, tana daya daga cikin jaruman fina-finan Hausa da suka samu zama jakadun jami’ar koyi da kanka ta NOUN, muna tayata murna da fatan Alheri.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: