Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Rahab ta yi murnar samun mabiya Miliyan 50 a shafinta na Twitter.
Ummi ta saka hoton ta me kyau inda ta godewa mabiyan nata.