Tsohuwar tauraruwar finafinan Hausa, Ummi Zeezee ta yiwa tsohon mataimakin shugaban kasa, Wazirin Adamawa, Atiku Abubakar barka da dawowa jam’iyyar PDP, a cikin wani sako data wallafa a dandalinta na sada zumunta Ummi ta fada cewa:
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
“Alhamdulillahi boss din mu wazirin Adamawa ya dawo PDP…Allah yasa an dawo a sa’a, Amin….(muma cikin)Jam’iyyar PDP har abada, ina tayaka murnar zagayowar ranar haihuwarka”.