fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Uwa ta sumbaci ‘yarta

Soyayyar dake tsakanin iyaye da ‘ya’yasu, kusan za’ace bata misaltuwa, to saidai kowa da irin yanda yake nunawa ‘ya’yanshi soyayya, anan, mahaifiyace da diyarta suke sumbatar juna, saboda irin soyayyar dake tsakaninsu, muna musu fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  NDLEA ta kama hodar iblis da aka ɓoye cikin taya

Leave a Reply

Your email address will not be published.