Ana zargin uwar miji da kashe matar danta ta hanyar zuba mata guba a jihar Ilorin.
Uwar mijin ta zubawa Balogun Yetunde gubane wadda ake sargin Sniper ne ta yi amfani dashi, zuwa yanzu dai majiyar Hutudole.com bata ruwaito dalilin kisan ba.