fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Uwargidan gwamanan jihar kano farfesa Hafsat Ganduje ta sabunta katin zama dan jam’iyyar APC

Mai Dakin gwamanan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje Hajiya Hafsat Ganduje ta jaddada katin ta na zama halastacciyar ‘yar jam’iyyar APC.

Jam’iyyar APC na cigaba da yiwa ‘yan jam’iyyar Rijista tare da sabunta rijistar ga tsofaffun mambobinta Wanda ke cigaba da gudana a halin yanzu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *