fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Uwargidan gwamnan jihar Kogi, Rashida Yahaya Bello da ‘ya’yanta sunje aikin Umrah

Uwargidan gwamnan jihar Kogi, Rashida Yahaya Bello kenan da ‘ya’yanta yayin da sukaje aikin Umrah kasar Saudiyya, Rashida Yahaya Bellonce da kanta ta saka wadannan hotunan da na ‘ya’yan nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda ta bayyana cewa sujene dan neman tsarkakewar Allah.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Muna musu fatan Alheri, Allah ya amsa Ibada yasa su dawo gida lafiya


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  ZARGIN GANIN DAN HISBA DA MATAR AURE A OTAL: A Karshe Dai Ma'aikacin Radio Freedom Yusuf Ali Abdallah Ya Nemi Afuwar Jami'in Hisba Sani Rimo

Leave a Reply

Your email address will not be published.