Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta raba kayan tallafin sana’o’i daban-daban a jihar Adamawa da suka hada da keken dinki da Keke Napep/A daidaita Sahu da sauransu, da take jawabi a gurin taron, tace tallafawa matasa da mata da kuma samar da ayyukanyi na daya daga cikin muradun gwamnatin shugana Buhari.
Mata da matasa dari biyarne suka samu wadannan kayan tallafin.