fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Uwargidan shugaban kasa A’isha Buhari ta jewa tsohon gwamnan jihar Gombe, Goje ta’aziyyar rasuwar matarshi

A yau Juma’ane uwargidan shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari takai ziyarar ta’aziyya gidan tsohon gwamnan jiyar Gombe, Sanata Danjuma Goje bisa rasuwar matarshi marigayiya Hajiya Yelwa, a jiyane dai akayi jana’izar Hajiya Yelwa a garin Gombe.

Muna fatan Allah ya jikanta yasa ta huta, idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da Imani.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Kalli Bidiyo: Shi Ma Fa Aminu Ya Ci Kudin Talakawa Domin An Dana Shi A Jirgin Gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *