A daren jiyane aka shirya liyafar iyayen amarya na bikin diyar kakakin majalisar dattijai, Oluwatosin Bukola Saraki, uwargidan shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ce ta jagoranci shagalin, manyan mata irinsu matar tsohon shugaban kasa, Hajiya Maryam Abacha sun halarci shagalin.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});