fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta raba kayan sana’o’i da bude wani dakin kula da mata masu ciki a Garin Daura

A yau, Talatane, uwargidan shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari tare da rakiyar wasu matan gwamnonin jihohin kasarnan, ta sauka a garin Daura, inda ta raba kayan sana’o’i ga matasa dari biyar, kayan da ta rabawa mutanen sun hada da keken dinki, injin markade da keke napep/’yar kurkura/agwagwa da buje/a daidaita sahu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Haka kuma a yau din dai, uwargidan shugaban kasar ta bude wani dakin shan magani na mata masu ciki data gina me daukar gadaje hamsin a cikin babban asibitin garin Daura.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Shaykh mufti Ismail Menk taréda Farfesa Isa Alí Ibrahim (Pantami) a wajén taron zaman lafìya da hadin kai na dunìya 2022 da ké gudana yanzu haka a bírnín tarayya Abuja

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *