Kungiyar Villarreal ta matsa lamba akan sayen zakaran gwajin Najeriya dake tala leda a kungiyar La Liga ta Almera, Sadiq Umar.
Yayjn da Unai Emery ya kosa ya sayw dan wasan Najeriyar saboda yanada yakinin cewa zai taka muhimmiyar rawa a kungiyar.
Kuma kungiyar Real Sociedad da Valencia ma duk suna harin sayen tauraron dan wasan gaban.