fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Wa kuke ganin zai zama abokin takarar Atiku Abubakar daga kudu?

Bayan da Atiku Abubakar ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP, shin wa kuke ga zai dauko daga kudancin Najeriya ya masa mataimaki?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Don Allah ka dauki mace a matsayin abokiyar takararka, matan APC suka roki Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published.