Dazune muka ga hotunan gwamnan jihar Kaduna da matarshi Ummi a gurin taron kungiyar ‘yan Najeriya da sukayi karatu a jami’ar Harvard Business School dake kasar Amurka wanda akayi a garin Legas, anan wasu karin hotunane daga gurin taron inda aka ga gwamnan da matar tashi suna nishadi hadda kyalkyalewa da dariya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Gwamnan ya tambaya ko wa zai iya gayamai dalilin dariyar tasu?.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});