fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Wadda aka ga Kwamandan Hisbah a Otal da ita a Kano, ba budurwarsa bace, Diyarsa ce>>Hisbah

Kwamandan Hisbah a Kano, Sani Rimo da aka kama a baya bisa Zargin cewa an Kamashi da matar aure a dakin Otal, an gano cewa ba Matar aure bace, Diyarsa ce.

 

A baya dai Freedomradio dake Kano ta ruwaito cewa an kama Kwamandan da Matar aure a dakin Otal a Unguwar Sabon Gari dake cikin birnin Kano.

 

Bayan bayyanar Lamarin, Kwamandan Hisbah, Haruna Muhammad ya bayar da Umarnin a binciki lamarin. Me kula da harkar Sadarwa na Hisbah, Nabahani Usman ya bayyanawa Sahara Reporters cewa an kammala bincike kuma an Gano cewa wadda aka ce an ga Rimo da ita diyarsa ce.

 

Yace diyar ta Rimo ta samu matsala ne da dangin mijinta shine aka kaita Otal kamin a warware matsalar. Shi kuma ya je kaiwa diyar tasa Abincike shine mutane suka ganshi suka yi tsammanin ko ya je ganin wata Masoyiyar sa ne.

The latest update on the case is that it was transferred to the police, fully investigated by the police and the outcome of their investigation is that the man is innocent of all the charges; the allegations were false. The lady is a daughter to him, there is a marital issue between the woman and her husband’s family so they had to lodge her in a hotel pending the time they would resolve the matter.

Karanta wannan  Hukumomin Tattara Bayanan Sirri Na Nijeriya Sun Ba Ni Kunya, Cewar Shugaba Buhari

They didn’t even allow her family to reach out to her but her father got to know about it and was taking food to her in the hotel. When people saw that a Hisbah official was going to the hotel, they started shouting that a Hisbah officer had gone to meet a married woman in the hotel and all that, without even knowing she is his daughter.

The man right now is devastated, he has filed a petition against Freedom Radio through his solicitors. They will have to pay N10 million in damages and he said they would have to retract the publication and offer a public apology to him. He might go after other media houses though but we are not sure yet.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.