fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Wahala ta yi yawa a Gwamnatinka mun fa gaji>>’Yan Najariya suka gayawa shugaba Buhari

‘Yan Najariya da dama ne dai suka bayyana kosawa da wahalar da suke ciki a gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Sun yi rokon shugaban ya dauki matakan gyara dan wahalar da suke ciki ta yi yawa.

Sun ce idan fa ba’a dauki matakan gyaran ba, komai zai iya faruwa.

 

Da yawa da jaridar Guardian ta zanta dasu sun bayyana matsalar tsaro, da garkuwa da mutane, da tsadar rayuwa, matsalar wutar lantarki da dai sauran matsaloli da suka ce sun yi yawa.

Karanta wannan  Yadda wani matashi a jihar Kano ya kusa kashe kansa saboda shugaba Buhari yaki yin murabus

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.