fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Wahalar man fetur ba zata kare ba…>>Inji Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, Wahalar Man Fetur ba zata kare ba har sai gwamnatin ta janye hannunta daga harkar ta bar kasuwa na kayyade farashin man.

 

Karamin ministan man fetur, Timipre Sylva ne ya bayyana haka inda yace akwai bukatar a daina bayar da tallafin man fetur din.

 

Majalisar zartaswa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ke jagoranta ta amince da kashe N2.449 wajan ayyuka a ma’aikatar ta Man fetur kamar yanda ministan ya sanar.

“And I’m sure a lot of you must be buying at higher prices. But within Abuja, because of the watchful eye of the federal government, they cannot sell at those prices. So, it’s not a very attractive market for them. I think these are all things that we might have to be dealing with for a while until we’re able to fully deregulate.”

Leave a Reply

Your email address will not be published.