fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Wahalar man jirgin sama ka iya sa mu dakatar da aiki, kamfanin jirgin sama na Ibom ya fadawa abokan fasinjojinsa

Kamfanin jirgin sama na Ibom Airlines sun ayyanawa abokan fasinjojinsu cewa da yiyuwar a dakatar da wasu jiragen saboda wata ‘yar matsala da kamfanin ke fuskanta.

Shugaban kamfanin Aniekan Essienette ne ya bayyana hakan a yau ra ar juma’a inda yace ana samun matsalar ne saboda wahalar man jirgin sama a kasar.

Amma yace zasu yi kokari su magance wannan matsalar amma fa man jirgin sama yana tsada sosai sai yanzu a Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.