fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Wai anya akwai gwamnati a Najeriya kuwa ?, don kasar ta kusa rushewa, cewar shugaban Yarabawa

Shugaban Yarabawan Najeriya, Gani Adams ya bayyana cewa matsalar tsaron da aka fama da ita ta kusa shafe tarihin kasar bakidaya.

Inda ya nemi gwamnatin Mihammadu Buhari dayta ji tausayin talakawa domin yanzu dala ta wuce naira 700 alhalin a shekarar 2015 ko 200 dalar bata kai ba.

Kuma a cikin wannan mawuyacin halin haka ‘yan bindiga suke yin garkuwa da al’umma su tilasta ‘yan uwansu su biya har naira miliyan 100 kafin su sako su.

Saboda haka shi galiya yana ganin cewa kamar babu gwamnati na kasa Najeriya kuma kasar na daf da rushewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.