Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya tambayi, wai meyasa idan aka ganshi ake farin ciki?, masoyanshi da dama sun bayyana dalilai daban-daban da yasa ake farinciki idan an ganshi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Ga wasu daga cikin ra’ayoyin mutane kamar haka: