fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Wai shin da gaske ana samun mutun mai irin halin Baba dan Audu na shirin labarina?

Tambaya ana itace shin da gaske akan smau mutun mai irin halin Baba dan Audu na shirin labarina.

A makonni biyu da suka gabata ne aka cigaba da haska fitaccen shirin labarina wanda shaharran darektan masana’antar Kannywood Aminu Saira ke shiryawa.

Kuma duk da kasancewar Baba Dan Audu a cikin gidan shi ke shirya makircin abinda ke faruwa a cikin gari a fim din.

Sai yasa muka zo maku da wannan tambaya ta cewa shin ana samun mutun da irin halinsa a zahiri kuwa?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.