fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

WAIWAYE: Ko Kun San Cewa Sau Uku Ana Yin Shugaba Musulmi Mataimakinsa Ma Musulmi A Nijeriya?

WAIWAYE: Ko Kun San Cewa Sau Uku Ana Yin Shugaba Musulmi Mataimakinsa Ma Musulmi A Nijeriya?

A shekarar 1966 lokacin milki soja na Yakubu Gawon shugaban kasa Janar Yakubu Gawon kirista ne daga arewa haka mataimakinsa Admiral Wey kirista ne daga kudu.

A shekarar 1983 lokacin milkin soja na shugaba Buhari shugaban kasa musulmi, mataimakinsa Tunde Idigabon musulmi.

A shekarar 1993 lokacin zabe na shekarar ɗan takarar shugaban kasa Mk Abiola musulmi daga kudu haka mataimakinsa Babagana Kingibe musulmi daga Arewa.

Sani BelloBature

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bola Tinubu ya taya sabon shugaban lauyoyin Najeriya, Arwoola daga kasar Faransa

Leave a Reply

Your email address will not be published.