Tauraron fina-finan Hausa Tijjani Asase kenan rike da wannan karen nashi, yake tambayar wake so?, ba kowa bane keda ra’ayin ajiye dabbobi irin su kare ko mage a gida ba, yawanci wadanda sukayi magana sunce basa so.
Amma ida da me so sai yaje ya sameshi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});