fbpx
Saturday, September 19
Shadow

Wakilin Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Amb. Tijjani Muhammad Bande ya kammala wa’adin shugaban cin Majalisar

Wakilin Najeriya na Dindindin a majalisar Dinkin Duniya, Amb. Tijjani Mubammad Bande ya kammala shugabancin majalisar a jiya, Talata.

 

Ya mikawa wakilin kasar Turkiyya, Volkan Bozkir ragamar shugabancin. Bande shine shugaban majalisar na 74.

Shugaban majalisar, Antonio Guterres ya yabawa Bande kan kokarin da yayi a zamanin shugabancinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *