fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Wallahi babu lungun da zaku shiga ku boyemin a Najeriya, Sai na kamo ku na hukuntaku>>Shugaba Buhari ga ‘yan Bindiga

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babu lungun da ‘yan Bindiga zasu shiga su boye masa.

 

Yace sai ya kamosu ya hukuntasu, yace su shirya a duk inda suke sai ya zakulosu.

 

Shugaban ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Malam Garba Shehu akan harin da aka kai jihar Naija.

 

Harin dai yayi sanadiyyar kisan mutand farar hula, sojoji, da ‘yansanda sama da 30.

 

Shugaban ya kuma mika sakon ta’aziyya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundunar sojoji hadin kai sun hallaka 'yan bindiga takwas a jihar Filato

Leave a Reply

Your email address will not be published.