fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Wallahi sai na kori duk wani malamin KASU da bai koma aiki ba ranar litinin, cewa Gwamna El Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El Rufa’i yasha alwashin korar duk wani malamin jami’ar KASU da bai dawo aiki ba.

Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin dayake ganawa da manem labarai a daren ranar laraba.

Inda yace korafi kawai yake jira daga wurin mataimakin kansilan jami’ar don wallahi duk malamin da bai komai makaranta ranar litinin ba sai ya kore shi.

Domin yace ASUU bata da matsala da  gwamnatin jiha don yana biyansu da gwamnatin tarayya suke da matsala.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda aka birne gawar kaftin din soji da 'yan bindiga suka kashe wanda ke tsaron shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.