fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Wanda basu san me ke faruwa bane ke ganin kamar babu wani mataki da ake dauka akan ‘yan Bindiga>>Gwamna El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa a Yanzu ‘yan Bindiga suna kara kaimi inda har tawagar sojoji suke kaiwa hari.

 

Ya bayyana hakane a wajan wani Taron Tsaro da aka gudanar.  Gwamnan ya bayyana cewa, wanda basu dan abinda ke faruwa bane ke ganin babu matakin da ake dauka akan ‘yan Bindigar.

 

The Governor of Kaduna State, Malam Nasir El-Rufai, while speaking at the meeting, said bandits had become bolder and audacious to the extent that they now attack military tanks and ambushed security agents on patrol.

El-Rufai, whose state had suffered recurrent banditry attacks said only Nigerians who were ill-informed would assume that nothing was being done to stop the killings in the region.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *