fbpx
Monday, August 8
Shadow

Wanda Boko Haram suka kashe a harin Zabarmari sun kai 110>>Majalisar Dinkin Duniya

Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa yawan wanda Boko Haram suka kashe a harin zabarmari sun kai Mutane 110.

 

Wakilin majalisar dinkin Duniyar ta bangaren jin kai a Najeriya,  Edward Kallon ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar.

 

Yace bai ji dadin harin da ya faru ba wanda ya kashe mutane 110. Ya mika sakon ta’aziyya sa ga iyalan wanda lamarin ya rutsa dasu sannan kuma yayi fatan Allah ya baiwa wanda suka jikkata Sauki.

 

Ya bayyana cewa akwai yiyuwar an sace mata da dama a harin.

“I am outraged and horrified by the gruesome attack against civilians carried out by non-state armed groups in villages near Borno State capital Maiduguri. At least 110 civilians were ruthlessly killed and many others were wounded in this attack.

Karanta wannan  Kalidou Koulibaly da Raheem Sterling sun bugawa Chelsea wasan Premier league na farko da kafar dama

 

In early afternoon of 28 November, armed men on motorcycles led a brutal attack on civilian men and women who were harvesting their fields in Koshobe and other rural communities in Jere Local Government Area. Reports we are receiving are indicating these innocent farmers were the victims of this callous violence.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.