fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Wanda suka kashe Deborah basu da Hujja, dole a kamosu a hukuntasu>>Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, wanda suka kashe Deborah da tawa Annabi(SAW) batanci baau da hujja.

 

Ya bayyana hakane a shafinsa na sads zumunta.

 

Yace dolene a kamo wanda suka yi wannan aika-aika a hukuntasu sannan kuma ya aikewa iyalai da abokanta da sakon ta’aziyya.

 

There can not be a justification for such gruesome murder. Deborah Yakubu was murdered, and all those behind her death must be brought to justice. My condolences to her family and friends.

Leave a Reply

Your email address will not be published.