fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Wanda suka saci kaya a jihar Osun sun fara mayar dasu ga gwamnati

Rahotanni daga jihar Osun na cewa wanda suka saci kaya daga shagunan ‘yan kasuwa masu zaman kasu da kuma rumbunan Ajiya na Gwamnati tuni sun fara mayar da kayan bayan gwamnan jihar, Adegboyega Oyetola yace ya basu awanni 72 na Afuwa su mayar da kayan da suka wawusa.

 

Gwamnan a lokacin da ya je ziyarar Gani da ido ya sanar da cewa ya baiwa mutanen Jihar Afuwar awanni 72 su dawo da kayan da suka sata ko kuma a bisu har gida a kwato.

Da dama sai sun amsa wannan kira na gwamnan, shugaban dake kula da mayar da kayan, wanda kuma mataimakin shugaban ma’aikatan gwamnan jihar ne, Abdullah Binuyo ya tabbatar da cewa mutane na bada hadin kai kuma suna jin dadin hakan.

 

Saidai yace akwai sauran kayayyakin da aka sace din da yawa, wanda har yanzu suna hannun mutane. Yace duk wanda bai dawo da abinda ya dauka ba har lokacin afuwar ya kare to za’a bishi har gida a kama.

Karanta wannan  Gadon Boko Haram mukayi a wurin PDP kuma kuma yanzu mun kusan babu su a doron kasa duk mun hallaksu, cewar gwamnatin tarayya

 

“In just 24 hours, many of the people in possession of looted properties are already responding to the Governor’s amnesty directives. The response has been encouraging and we commend the people who have responded so far,” he said.

“Governor Oyetola, a man whose word is his bond, has promised amnesty to those who have surrendered looted properties in their possession so far. But there are still so much more out there yet to be recovered.

“The State Government is hereby imploring those who still have looted properties in their possession to surrender all they have illegally carted away to the security agencies, traditional rulers, local government chairmen and community leaders of their respective domains. The State Government wishes to reiterate that those who refused to take full advantage of the amnesty would be tracked and brought to justice”, he added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.