Wani ango ke yiwa Uwargida kuka sharbe-sharbe ana rarrashinsa zai tafi dakin Amarya Bayan Ya Angon ce.
A wani bidiyo dake yawo a intanet ance matashin ya kara aure ne yake yiwa Uwargida kuka kodayake wasu sun musanta bidiyon inda suka ce auren fari ne yake kuka za a kaishi….
A ganin ku, kukan me yake?
KNCHausa.