Wani Baturen dan kasuwa, Bill Dorris da ya mutu, ya barwa karensa tarin Dukiya.
Karen me suna Lulu dan kimanin shekaru 8 zai yi rayuwar kasaita bayan da me gidan nasa ya bar masa gadon Dala Miyan 5, kwatankwacin sa da Naira Biliyan 1.9.
A wasiyyar da ya bari, Bill, wanda bai taba aure ba, yace karen nasa ne zai gaji dukiyar,Kamar Yanda UK Mail ta ruwaito.