fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Wani Bawan Allah Ya Gina Makarantar Tsagaya Ta Zamani A Jihar Binuwe

Wani bawan Allah mai suna Alh, Garba Baba ya gina katafaren makarantan tsangaya mai suna Madarasatul Imaduddeen Litahfeezul Qur’an dake Markudi North Bank jihar Benue.

Allah ya saka masa da alkhairi, ya kara daukaka, Allah ya bada ikon kammala aiki. Amiin

Daga Tijjaniyya Media News

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shin Bidiyon da aka rika yadawa cewa an ji kiran sallah a dakin ka'aba gaskiyane?

Leave a Reply

Your email address will not be published.