fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Wani Bene Mai Hawa Uku ya Rushe a Jihar Legas

Wani ginin bene mai hawa uku ya rushe a yankin Ebute Metta na jihar Legas ranar Juma’a.

An tattaro cewa wasu mazaunan ginin da ke kan titin cemetery sun kance a cikin ginin yayin da kwatsam ya rushe.
Kakakin hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Legas, Nosa Okunbor, ta tabbatar da faruwar lamarin.
Da yake mayar da martani game da cigaban, Babban Daraktan LASEMA, Olufemi Oke-Osanyintolu, ya ce babu wanda ya rasa ransa a rushiwar ginin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An baiwa gwamnati shawarar ta halattashan wiwi wai hakan zai sa a daina Fasa kwaurinta

Leave a Reply

Your email address will not be published.